Gamayyar kungiyoyin Fulani guda biyar reshen Jihar Kaduna a arewacin tarayyar Nijeriya sun koka game da irin yadda ba gaira ba dalili wadansu mutane da ba su son zaman lafiya suka kashe masu mutane 85 a hargitsin da ya faru a kwanaki uku da suka gabata. Gamayyar kungiyoyin sun bayyana …
Read More »