A Ranar Labaraba 4 ga watan Yuni 2025, Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Funtua da Dandume, Barista Abubakar Muhammad Gardi, ya kaddamar da sabbin azuzuwan karatu da aka gina a makarantu daban-daban a mazabarsa domin bunkasa ilimi da inganta yanayin karatu ga dalibai. A karamar hukumar Funtua, an bude …
Read More »Dan majalisar Funtuwa Da Dandume Ya Raba Wa Jama’a Kudi, Kayan Abinci Da Kekunan Masu Bukata Ta Musamman
A kokarin ganin ya ci gaba da tallafawa al’umma domin su samu saukin rayuwa da suke ciki Dan Majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar Kananan hukumomin Funtiwa da Dandume Honarabul Barista Abubakar Muhammad Gardi,Ya Raba Kekunan Masu bukata ta musamman guda 100 da Tallafin kudi Naira miliyan (₦8,630,000) …
Read More »
THESHIELD Garkuwa