Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada buƙatar yin riƙo da gaskiya da amana a harkokin gudanar da mulki, inda ya buƙaci ɗaukacin ’yan majalisar zartarwar jihar da su ba da fifiko wajen gudanar da ayyukansu a kan haka. A ranar Litinin ɗin nan ne Gwamnan ya jagoranci zaman majalisar …
Read More »