Daga Imrana Abdullahi Gbenga Olawepo Hashim, da ya yi takarar Neman kujerar shugabancin Najeriya ya bayyana marigayi Shaikh Dahiru Usman Bauchi da cewa wani muhimmin mutum ne da ya dade ya na kokarin tabbatar da zaman lafiya da kuma Hadin Kan Kasa Baki daya. A cikin wata takardar da ya …
Read More »
THESHIELD Garkuwa