Gidauniyar ADG Care foundation tayi taron karawa juna sani na Mata da nufin samar da guraben kasuwanci ga Mata a Kano ta arewa. Shirin ya horas da mata a kananan hukumomin Kabo da Garo sana’o’i daban-daban domin dogaro da kansu. Horon da aka gudanar a garin Garo ne da ya …
Read More »
THESHIELD Garkuwa