Tsohon mai ba tsohon Gwamnan Jihar Zamfara shawara a kan harkokin kasashen waje da yarjejeniyoyi Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi ya ce babu wata alaka tsakanin tsohon Gwamnan da Bashir Hadeja. Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai “Wallahi tallahi abin ya …
Read More »