Gwamna Zulum Ya Ziyarci Asibiti, Ya Tabbatar Da Mutuwar 10,47 Sun Samu Raunuka Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Furofesa Babagana Umara Zulum ya tabbatar da salwantar rayukan mutane 10 kuma mutane 47 sun samu raunuka sakamakon harin da yan Boko Haram suka kai da makaman rika a unguwar Gwange. …
Read More »