Kungiyar Dalibban Najeriya da hadin gwiwar Kungiyar Matasan Arewa a yau sunyi wani gangami domin karrama Malam Ibrahim Rilwan Mohammed Shugaban Gidauniyar IRM dake Abuja. Taron ya samu hallatar mutane daga kowanne bangare wadanda suka hada da ‘yan siyasa da ‘yan kasuwa da matasa da kuma dalibban daga manyan makarantu …
Read More »