Daga Imrana Abdullahi Honarabul Bashir Nafaru, Sakataren Kudi na jam’iyyar ADC jihar Zamfara,ya bayyana cewa tafiyar jam’iyyar ADC a Jihar Zamfara na samun gagarumar Nasarar sakamakon wadansu shugabannin da suka shigo cikinta. “Jam’iyyar ADC jam’iyyar ce mai alamar musabaha kuma jam’iyya ce mai son kawo sauyi a dukkan kasar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa