Gwamnatin Jihar Zamfara ta tabbatar da kisan riƙaƙƙen ɗan bindiga, Kachalla Ɗanbokolo da ya addabi wasu yankunan jihar. Mai Bai Wa Gwamnan Jihar Shawara Kan Harkokin Tsaro, Ahmad Manga ya bayyana kisan Ɗanbokolo a matsayin gagarumin nasara a yaƙi da matsalar tsaro. ”Ɗanbokolo mutum ne da ya fi Bello …
Read More »
THESHIELD Garkuwa