Imrana Abdullahi Shugaban Hukumar tabbatar da yin biyayya tare da kiyaye dokokin hanya na Jihar Kaduna Mejo Garba Yahaya Rimi, Mai murabus, ya musanta bayanan da wasu ke yadawa cewa wai sun kama Babura masu kafa uku da aka fi Sani da (Keke Napep) sama da Dari 800. Garba Yahaya …
Read More »