Daga Imrana Abdullahi Shugaban karamar hukumar Bade a Jihar Yobe, Ibrahim Babagana ya bayyana jihar Yobe karkashin jagorancin Mai Mala Buni da cewa ita ce kan gaba wajen harkar kulawa da manoma a duk fadin Najeriya. Ibrahim Babagana ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai …
Read More »
THESHIELD Garkuwa