A kokarin ganin ya ci gaba da tallafawa al’umma domin su samu saukin rayuwa da suke ciki Dan Majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar Kananan hukumomin Funtiwa da Dandume Honarabul Barista Abubakar Muhammad Gardi,Ya Raba Kekunan Masu bukata ta musamman guda 100 da Tallafin kudi Naira miliyan (₦8,630,000) …
Read More »
THESHIELD Garkuwa