Gwamnatin jihar Zamfara ta bankaɗo ma’aikatan bogi 2,363 biyo bayan kammala aikin tantance ma’aikatan gwamnatin jihar. Gwamna Lawal ya kafa kwamiti ƙarƙashin jagorancin shugaban ma’aikata na jihar a watan Agustan 2024 tare da umarnin gudanar da aikin tantance ma’aikatan jihar. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman …
Read More »