Daga IMRANA ABDULLAHI Kamar dai yadda jaridar theshieldg.com da ke a yanar Gizo ta wallafa cewa dan majalisar da ke wakiltar karamar hukumar Chikun a majalisar dokokin Jihar Kaduna Madami Garba Madami ya rasu kwanaki uku kacal da Rantsar da su a matsayin zababbun yan majalisar da suka lashe zabe …
Read More »