Babbar Kotun Tarayya Da Ke Abuja Ta Tura Sanata Ndume Gidan Yari Mustapha Imrana Abdullahi Babbar Kotun tarayya ta bayar da umarnin kai Sanata Ali Ndume gidan maza da ke Unguwar Kuje Abuja saboda kasawar sanatan ya kawo mutum da kotun ke nema. Shi dai Sanata Ali Ndume ya tsayawa …
Read More »