Daga Bashir Bello Majalisar Abuja Dan majalisar Wakilai na tarayya mai wakiltar al’ummar kananan hukumomin Malamadori da Kaugama a cikin Jihar Jigawa Abubalar Makki Yalleman, ya bayyana ra’ayinsa a game da tattaunawar da majalisar ta yi kan batun yarjejeniyar Samowa da ake ta cece – cuce a kanta da ya …
Read More »