Shugaban kungiyar taimakawa manoma na kasa Dokta Aliyu Muhammad Waziri San turakin Tudunwada Kaduna ya bayyana cewa suna tsare tsaren samar da makiyayar Dabbobi a kananan hukumomi dari 774 a tarayyar Najeriya domin Saukakawa makiyaya da kuma dauko hanyar magance matsalar tashe tashen hankula tsakanin manoma da makiyaya. Dokta Aliyu …
Read More »