Allah Ya Kara ma Koshin lafiya, Ya ta-da kafadun Ka, don Kaunar da Allahu Subhana huwa Ta-Allah Ya ke yiwa Annabin Rahama, Annabin Tsira, Cikamakin Annabawa, Muhammadu S.A.W. Godiya ga dukkanin Al’umar Musulmi da suka je Ziyarar dubiya ga Maigirma Magayakin Hadejia Alhaji Muhammad …
Read More »
THESHIELD Garkuwa