Daga Imrana Abdullahi Farfesa Kailani Muhammad ya bayyana cewa shugabannin Najeriya a halin yanzu duniya kawai suka tasa a gaba sabanin irin shugabannin can baya da suke tunanin Lahirarsu. Farfesa Kailani Muhammad ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai a kan batun cikar Najeriya shekaru …
Read More »
THESHIELD Garkuwa