Gwamna Ganduje Ya Jajantawa Mutanen Danbatta Game Da Mutuwar Mutane 16 Mustapha Imrana Abdullahi “Hakika mun Kadu tare da dimaucewa game da jin wani mummunan labarin mutuwar wadansu mutane Goma 16 yan asalin Danbatta da suke dawowa Kano daga Abuja a kan hanyarsu ta dawowa daga babbar hanyar Abuja – …
Read More »