Home / Tag Archives: PDP (page 2)

Tag Archives: PDP

PDP Congratulates Members-Elect for winning Sokoto Re-Run Election 

The Sokoto State Chapter of the Peoples Democratic Party (PDP) wishes to facilitate with the Members-Elect for Yabo/Shagari Federal Constituency Hon Umar Yusuf Yabo and Bodinga North State Constituency, in the State Assembly, Hon Abubakar Magaji for winning their respective re-run elections conducted by the Independent National Electoral Commission INEC …

Read More »

Honarabul Hussaini Abdulkarim (Mai Kero) Ya Jajantawa da ya daga cikin manyan jam’iyar PDP, Injiniya Hannafi A Kan rasuwar mahaifiyarsa.

Daga Imrana Abdullahi Mataimakin Shugaban Kwamitin Majalisar Wakilai Mai Kula da masaukin bakin  Al’ummomi  kuma Dan majalisa  mai wakiltar mazabar Kaduna ta Kudu Honarabul Malam  Abdulkarim Hussaini Ahmed (Mai Kero), ya mika ta’aziyya ga Dan takarar Shugabancin Jam’iyyar PDP na Karamar Hukumar Kaduna ta Kudu, a zaben da ya gabata …

Read More »

Shugaban Matasan PDP Na Shiyyar Arewa Maso Yamma Ya Yabawa Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar Wazirin Adamawa Dan Takarar jam’iyyar PDP Na Shugaban kasa a 2023

Shugaban Matasan PDP Na Shiyyar Arewa Maso Yamma Ya Yabawa Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar Wazirin Adamawa Dan Takarar jam’iyyar PDP Na Shugaban kasa a 2023   Shugaban matasan jam’iyyar PDP na shiyyar Arewa maso Yamma Alhaji Atiku Muhammad Yabo Sarkin Yakin Yabo, ya fito fili ya yabawa irin …

Read More »

Mukhtari Shagari quits PDP for APC, picks membership card

  By Suleiman Adamu, Sokoto Former Minister of Water Resources and one time deputy governor of Sokoto state , Barrister Mukhtari Shagari has formally dumped opposition People’s Democratic Party(PDP) for the All Progressives Congress (APC). Shagari who was a front line member and one of the founding fathers of the …

Read More »

Mai Magana Da Yawun Isa Ashiru Ya Koma APC

Ficewar jama’a na kunno kai a jam’iyyar PDP a Kaduna, yayin da wasu fitattun ‘ya’yan jam’iyyar ke shirin ficewa daga jam’iyyar kwata-kwata. Al’amarin ya kara fitowa fili ne a ranar Juma’a yayin da fitaccen mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben jam’iyyar, Alhaji Yakubu Lere, ya yi murabus daga …

Read More »