Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Ya Bude Aikin Tituna A Ribas Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya kaddamar da bude sababbin titunan da Gwamnan Jihar Ribas Nyeson Wike ya gina . ” Gwamnonin jam’iyyar PDP a halin yanzu suna yin aiyuka domin ci gaban jama’a a …
Read More »