Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Salkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana cewa ya na goyon bayan irin Luguden Wutar da ake yi wa yan Ta’adda a halin yanzu. Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana hakan ne a cikin wani faifan bidiyon da ya tattauna da kafar yada labarai …
Read More »Matsalarmu Ita Ce Rashin Alkali Tsakanin Kamfanonin Waya Da Masu Hulda Da Su – Fantami
Matsalarmu Ita Ce Rashin Alkali Tsakanin Kamfanonin Waya Da Masu Hulda Da Su – Fantami Imrana Abdullahi Ministan kula da harkokin Sadarwa da bunkasar tattalin arzikin kasa ta hanyar sadarwa Furofesa Isa Ali Fantami ya bayyana cewa babbar matsalar da suke fama da ita a halin yanzu itace ta rashin …
Read More »