Ƙungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI) na isar da saƙonta na taya murna ga ɗaukacin al’ummar Musulmin Nijeriya da na duniya bakiɗaya, albarkacin kammala azumin watan Ramadan na 2025 da kuma murnar gudanar da sallar Eid-el-Fitr da aka yi. Allah Ya sa wannan lokaci ya zama mai albarka, …
Read More »
THESHIELD Garkuwa