.…Za A Bude Dakin Karatu A Majalisar Kasa Bashir Bello majalisa Abuja Sanata Rufa’i Sani Hanga ya bayyana cewa a majalisar Dattawa sun zauna sun tattauna abubuwan da za su ciyar da kasa gaba da yawa domin amfanin kasa da jama’arta baki daya. Sanata Hanga ya bayyana hakan ne a …
Read More »