Home / Tag Archives: Sani Kila

Tag Archives: Sani Kila

An Karrama Shugaban Ma’aikatan Gidan Gwamnatin Jihar Kaduna

Wata sabuwar kungiya mai rajin samun hadin kan Gwamnatin jihar Kaduna wato ( New Kaduna United) ta Karrama shugaban ma’aikatan Gwamnatin Jihar Kaduna da babbar Lambar karramawa sakamakon aiki tukuru da tsoron Allah. Ita dai wannan kungiya mai rajin samun hadin kan jama’a ta Karrama shugaban ma’aikatan gidan Gwamnatin ne …

Read More »