Daga Imrana Abdullahi A ci gaba da rangadin fahimtar juna ga kungiyoyin yada labarai a Kaduna, Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kaduna, ya tabbatar wa ‘yan jihar kan kudirin Gwamna Uba Sani na cika alkawuran da ke kunshe a cikin littafinsa na “SUSTAIN manifesto”. …
Read More »