Daga; Bashir Bello, Majalisa Abuja, Nijeriya DAN Majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Zariya a Majalisar wakilai ta taraiya Abuja, Honarabul Abbas Tajudeen, ya bayyana cewa yana daga cikin mutane 15 da suka fi kowa dadewa a Majalisar Dokokin tarayyar Najeriya wanda kuma ya kasance daga shiyyar Arewa …
Read More »