Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal zai tashi daga Abuja ranar Laraba zuwa Kigali,babban birnin kasar Rwanda, domin halartar wani taron koli a kan sanin harkokin Shugabanci. Sauran Gwamnonin Jihohin kuma za su halarci taron ne a kan harkokin Jagoranci wanda Hukumar Majalisar Dinkin Duniya (UNDP) ta shirya …
Read More »