Daga Imrana Abdullahi Hukumar horas da al’ummar Najeriya sana’o’in dogaro da kawunamsu ta NDE na kokarin ganin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu tare da gwamnatin da yake yi wa jagoranci sun cimma birin kudirorin da suka sanya a gaba domin kasa ta ci gaba da bunkasa. Shugaban hukumar NDE ta …
Read More »