A wani gagarumin yunƙuri na bunƙasa ayyukan noma, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon tireloli 135 na takin zamani ga manoma a faɗin ƙananan hukumomin jihar 14. An ƙaddamar da rabon takin ne a ranar Talata a Ma’aikatar Noma ta jihar Zamfara, inda aka ajiye takin. A …
Read More »Zulum Ya Bayar Da Taraktoci 312 Zuwa Ga Mazabu 312, Ya Kaddamar Da Tallafin Taki
… Ya bi Shettima a kan tarakta 1000 Daga Imrana Abdullahi Gwamna Babagana Umara Zulum a ranar Talata ya amince da bayar da tararaktoci 312 domin rabawa ga kungiyoyin manoma a kowace Mazabu 312 da ke fadin kananan hukumomin jihar Borno 27. An ba da taraktocin ne a matsayin aro …
Read More »Hajiya Ramatu Usman Funtuwa Ta Yi Kira Ga Gwamnatin Tarayya Ta Samar Da Tsaro A Yankunan Karkara
Abdullahi Sheme An yi Kira ga Gwamnatin tarayya da ta samar da ingantaccen tsaro a yankunan karkara domin inganta noma a kasar nan Wannan kiran ya fito ne daga bakin Wata Babbar Manomiya Hajiya Ramatu Usman Funtuwa a lokacin da take raba ragowar takin zamani tirela …
Read More »