Daga Bashir Bello Abuja Sanata Babangida Husaini, Mai wakiltar yankin Jigawa ta Arewa maso Yamma ya bayyana batun jarabawar hadarin Tankar mai da ya faru a kauyen Majiya a Jihar Jigawa da cewa lamarin da ya faru abu ne mai tayar da hankali kwarai matuka. ” labarin da ya zo …
Read More »