Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu lambar yabo ta Gwamna Mafi Nagarta na Shekarar 2025 daga jaridar New Telegraph, saboda fitattun ayyukan sa na ci gaba a jihar. Gwamnan ya karɓi wannan lambar yabo ne a ranar Juma’a, yayin bikin raba lambobin yabo da liyafar dare da jaridar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa