…Ya Shawarci Yan bindiga Su Ajiye Makamai Domin Tsaro Daga Imrana Abdullahi Gwamna Uba Sani ua bayyana jindadinsa sakamakon sake bude kasuwar garin Kidandan da ke karamar hukumar Giwa da ta kasance a kulle tsawon shekaru saboda matsalar tsaro. Gwamnan Wanda ya samu wakilcin shugaban ma’aikatan gidan Gwamnatin Jihar Kaduna, …
Read More »KASUPDA To holds ‘2nd Public Complaint Week
Arrangement have been concluded by the Kaduna State Urban Planning and Development Authority(KASUPDA) to commence its ‘2nd public complaint week’ programme. In a statement issued to the press by the Public Relations Executive(PRE), of the Authority, Nuhu Garba Dan’ayamaka said preparation have been put in place by KASUPDA to hold …
Read More »Reconstruction of Tsoriyang Road/Bridge: PDP Stalwart Hails Gov. Uba Sani, Chides Sen. Katung
John Michael PDP stalwart, former PDP stakeholder chairman of Madakiya ward and onetime House of Representatives aspirant, Hon. Yakubu Ishaya has praised Governor Uba Sani of Kaduna State for answering the clarion call by the Senator, Representing Kaduna South Senatorial District and the good people of Tsoriyang, Madauchi and Madakiya …
Read More »Harkar Musulunci Ta Kai Ƙarar Uba Sani, Kwamishinan Ƴan Sandan Kaduna Kan Kashe Masu Muzahara Bakwai
Daga Zailani Mustapha Dandalin Resource Forum na Harkar Musulunci a Nijeriya a ƙarƙashin jagorancin Shaikh Ibraheem Zakzaky, ta kai ƙarar Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani da Kwamishinan ƴan Sandan jihar Mista Ali Audu Dabigi dangane da kisan gillar da suka yi wa mutum bakwai masu muzaharar lumana …
Read More »Gwamnatin Hadin Kan Jama’a Na Haifar Mana Da Nasara – Gwamna Uba Sani
…Nan da Sati biyu za a fara aikin garin Tudun biri Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya bayyana cewa kokarin da yake yi na hadin kan jama’a da ake tafiya tare da kowa ba tare da nuna wani bambanci ba na haifarwa da Gwamnatin Jihar …
Read More »Open-door Governance And Uba Sani’s Perspective
By JAMES SWAM The mid-January ruling by the Supreme Court affirming Senator Uba Sani as the elected governor of Kaduna State came as the harmattan intensified. Delivered on Friday, 19 January 2024, the verdict marked the climax of a protracted legal battle that had kept the citizens …
Read More »Gwamna Uba Sani Na Ta Ya Yan Najeriya Murnar Nasarar Wasan Da Aka Yi – Sa’idu Dibis
Daga Imrana Abdullahi Mataimaki na musamman ga Gwamnan jihar Uba Sani a kan harkokin wasanni Sa’idu Dibis ya bayyana matukar murna da farin cikin da Gwamna Uba Sani ke taya daukacin yan Najeriya game da nasarar da aka samu a kan kasar Angola a wasan da aka yi tsakanin kasashen …
Read More »The Construction Of Homes For Over 500,000 Less Privileged, Individuals In Progress – Governor Uba Sani
Governor Uba Sani of Kaduna State today, inspected the progress of the Qatar Sanabil Mass Housing Project in Chikun LGA. The governor inspected the ongoing construction, aimed at constructing homes for over 500,000 less privileged individuals in the state. The first phase aims to build 100 homes, with additional houses …
Read More »APC Ciki Da Waje Ta Yi Taron Taya Uba Sani Murnar Nasara A Kotu
Daga Imrana Abdullahi Alhaji Musa Bawa FCNA, Kodinetan kungiyar APC ciki da waje ne a Jihar Kaduna, da suke yi fafutukar yada manufofin jam’iyyar da kuma tallar baki dayan yan takarar ta tun daga Sama har kasa. “Muna yin murnar nasarar da mai girma Sanata Uba Sani, hadimin Jihar Kaduna …
Read More »