Kamar yadda muka samu sahihan rahotanni daga mazauna garin Yan Kara da ke cikin karamar hukumar Faskari bayanan sun tabbatar da cewa Ayyukan yan bindiga na kara ta’azzara a Jihar Katsina. Kamar yadda wasu mutanen da suke cikin garin Yan Kara suka shaidawa wakilinmu cewa yan bindigar sun samu shiga …
Read More »