Wadansu yan majalisar wakilai guda uku daga Jihar Katsina sun sauya sheka zuwa APC a majaliaar wakilai ta kasa. Sakamakon hakan ne ya sanya Gwamnan Jihar Katsina da kansa ya kasance a majalisar wakilan domin shaida faruwar hakan a majaliaar wakilai ta kasa da ke Abuja. Yan majalisar da suka …
Read More »
THESHIELD Garkuwa