Sakamakon irin yadda al’amura da kuma harkokin tsaro suke kara shiga cikin wani mawuyacin hali inda ake samun salwantar rayuka da dukiyar jama’a a jihar Zamfara ya sa wani mai fafutukar kare hakkin bil’adama Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya yi kira a wani taron manema labarai a Kaduna cewa …
Read More »
THESHIELD Garkuwa