Gwamnatin jihar Zamfara ta ƙaryata wani labari da ke ikirarin cewa wata Musulma da ta zama Kirista a jihar, Zainab, za ta gurfana a gaban Kotun Shari’ar Musulunci a ranar Juma’a saboda ta sauya addini. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan Zamfara, Sulaiman Bala Idris, ya …
Read More »
THESHIELD Garkuwa