Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ɗora wa Kwamitin Kula da Aikin Hajji Na 2025 alhakin tabbatar da jin daɗin alhazan jihar baki ɗaya a yayin da suke gudanar da aikin Hajjin bana. A ranar Laraba ne aka ƙaddamar da kwamiti mai suna ‘Amirul Hajj’ na Jihar Zamfara na …
Read More »
THESHIELD Garkuwa