Bagudu commissions new modern Fire Fighting Vehicle , as Fed Fire Service takes off in Birnin Kebbi From Mohammed Salisu in Sokoto. The Kebbi State Governor,Senator Abubakar Atiku Bagudu on Thursday in Birnin Kebbi, Commissioned a new ultra- modern Fire Fighting Vehicle provided by the Federal Government. The …
Read More »Daily Archives: January 7, 2021
Gwamnatin Borno Ta Amince Da Kashe Kudi Biliyan 6, Ayyuka 18
Gwamnatin Borno Ta Amince Da Kashe Kudi Biliyan 6, Ayyuka 18 Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Borno karkashin jagorancin Gwamna Babagana Umara Zullum a ranar Laraba ta amince da a kashe kudi naira biliyan shida domin aiwatar da ayyuka Goma sha Takwas (18) da kuma ayyukan kula da harkokin tsaro …
Read More »Zamu Mamaye Majalisar Wakilai Saboda Dan Majalisa Lawal Rabi’u – Matasa
Zamu Mamaye Majalisar Wakilai Saboda Dan Majalisa Lawal Rabi’u – Matasa Imrana Abdullahi Wadansu gamayyar kungiyoyin matasa daga arewacin tarayyar Nijeriya da kuma wadansu al’ummar Lere sun bayyanawa manema labarai a Kaduna cewa suna yin kira ga dukkan masu ruwa da tsaki game da harkokin shari’ar da ke cikin kotu …
Read More »