Home / Siyasa

Siyasa

Na Amince Da Hukuncin Kotu – Ahmad Lawan.

Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya ce ba zai daukaka kara kan hukuncin da babbar kotun tarayya da ke Damaturu a jihar Yobe ta yanke ranar Laraba kan zaben Sanatan Yobe ta Arewa da ke gabatowa ba inda ta dakatar shi daga shiga zabe. Lawan …

Read More »

Babu Wata Jam’iyya Sai APC A Shinkafi – Halilu Bama

Imrana Abdullahi Daga Shinkafi Shigaban jam’iyyar APC reshen karamar hukumar shinkafi Alhaji Ibrahim Halilu Bama, ya bayyana cewa a iya saninsu babu wata jam’iyya a karamar hukumar Shinkafi sai APC kawai. Halilu Bama ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gabatar da jawabinsa a wajen wani kwarya kwaryar taron …

Read More »

BA ZAN YAUDARE KU BA – SULEIMAN SHINKAFI

….Daga Zuwan Suleiman Shu’aibu Shinkafi APC Ta Canza Baki Daya – Jam’iyyar APC IMRANA ABDULLAHI Daga Shinkafi Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya yi kira ga daukacin yayan jam’iyyar APC da su bashi hadin kai da goyon baya domin al’amura su gyaru a karamar hukumar Shinkafi. Ya bayyana hakan ne a …

Read More »

Dokta Suleiman Ya Ba Maberaya Taimakon Kudi

…..Kuri’ar Maberaya Mun Baka, inji Musa Gwari IMRANA ABDULLAHI DAGA SHINKAFI Rashin adalcin karamar hukuma ne ace daga Maberaya zuwa Shinkafi ba hanya don haka nesa ta zo kusa za mu share maku hawaye al’ummar wannan gari na Maberaya. An yi shugabanni da yawa me yasa ba su gyara hanyar …

Read More »

PDP Shiyyar Kudu Maso Yamma Na Goyon Bayan Ayu

Masu ruwa da tsaki na yan siyasa daga bangaren shiyyar Kudu maso Yamma a ranar Talata sun bayyana cikakken hadin kai da goyon baya ga shugaban jam’iyyar PDP na kasa Farfesa Iyorchia Ayu. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun shugaban masu ruwa …

Read More »