….Gobe Juma’a take ranar Sallah Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Sakkwato na cewa Mai alfarma Sarkin musulmi Alhaji Dokta Sa’ad Abubakar ya sanar da ganin watan Sallah wanda ya kawo karshen watan Azumin Ramadana da al’ummar musulmi suka yi a wannan shekarar. Mai alfarma Sarkin …
Read More »Daily Archives: April 20, 2023
Zababben gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya kafa kwamitin mika mulki Daga Hussaini Yero Zababben gwamnan Jahar Zamfara Dr Dauda Lawal Dare ya kafa kwamitin amsar mulki daga gwamnatinMuhammadu Bello Matawalle mai manbobi sitin . Wannan na kushe ne a wata sanarwa da mai magana da yawun zababen gwamnan wajan …
Read More »Re-election: Adamawa NUJ Congratulates Governor-elect, Fintiri
The Leadership of the Nigeria Union of Journalists (NUJ) Adamawa State Council on behalf of all Practicing Journalists in the state has extended its heartfelt congratulations to the Rt. Hon. Ahmadu Umaru Fintiri on his re-election as the democratically Governor-elect of Adamawa State in the just concluded re-run …
Read More »