Home / 2023 / August / 13

Daily Archives: August 13, 2023

Shema Ya Koma APC?

Daga Imrana Abdullahi Akwai jita-jita cewa tsohon gwamnan jihar Katsina Barista Ibrahim Shehu Shema ya fice daga jam’iyyar PDP ya koma jam’iyyar, APC. Rahotanni daga kafafen yada labarai sun nuna cewa Barista Shema ya ziyarci shugaban jam’iyyar APC mai mulki ta kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje a ranar Asabar. Duk …

Read More »

Jam’iyyar PDP ta zabi Hon Yusuf Dingyadi a matsayin wakili na kwamitin musamman a kan yan jarida da watsa labarai na zaben gwamnoni a jihohin Bayelsa, Kogi da Imo

Daga Imrana Abdullahi Jam’iyyar PDP ta Kasa ta baiyana nadin Honarabul Yusuf Abubakar Dingyadi a matsayin wakili a cikin kwamitin musamman da zai lura da harakokin hulda da yan jaridu da Watsa labarai na zaben gwamnonin jihohin Bayelsa, Kogi da Imo wanda ake sa ran gudanarwa a tsakanin watanin Nuwamba …

Read More »

Nigeria’s twin Cardiac Catheterisation Laboratories

By Salisu Na’inna Dambatta A report in the Nigerian Journal of Cardiology in 2021 indicates that, heart or cardio vascular diseases involving the heart and blood vessels, particularly obesity-induced hypertension, are rampaging among the youth in the country. Cardiologists or medical doctors who specialised in the treatment of heart diseases …

Read More »