Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Sakamakon aiki tukuru wajen karantar da dimbin al’umma ilimin addinin musulunci da kuma bunkasa tattalin arzikin arewacin Najeriya da kasa baki daya ya sa kungiyar yan jarida masu wallafa jaridu da mujallu ta Arewa mai suna “Arewa Publishers Forum” karkashin Dokta Sani Garba suka Karrama Shaikh …
Read More »Daily Archives: August 19, 2023
MATSALAR TSARO: GWAMNA DAUDA LAWAL YA ZIYARA SHUGABANNIN YAN SANDA DA SIBIL DEFENS “NSCDC”
Daga Imrana Abdullahi A kokarinsa na maido da dawwamammen zaman lafiya a jihar Zamfara, Gwamna Dauda Lawal, a ranar Juma’a, ya gana daban-daban Sufeto Janar na ‘yan sanda da babban kwamandan rundunar. Jami’an Tsaron Najeriya, da Sibil Defens a Abuja. Ziyarar da aka kai wa shugabannin tsaron na da alaka …
Read More »Daliban Jihar Katsina 34 Za su Amfana Da Tallafin Karatun Likita
Daga Imrana Abdullahi Dalibai 34 ‘yan asalin jihar Katsina ne za a ba su tallafin karatu na karatun likitanci a wasu fitattun jami’o’in kasar nan, da kuma kasashen ketare. Gwamna Dikko Umaru Radda ne ya bayyana hakan a jiya, wanda kuma ya bayyana shirin gwamnatin Jihar Katsina na kaddamar da …
Read More »