Daga Imrana Abdullahi An bayyana Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani a matsayin mutumin da ya cika alkawarin da ya dauka a cikin kasa da kwanaki dari da ya fara jagorancin Jihar Kaduna. Babban mai ba Gwamna Uba Sani shawara a kan harkokin addini Shaikh dan Shaikh Abdulrahman Zakariyya Usman …
Read More »Daily Archives: August 23, 2023
An Ba Kwamishinonin Sakkwato 25 Wuraren Aiki
…Za Mu Sake Gina Jihar Sakkwato, inji Gwamna Aliyu Daga Imrana Abdullahi Da S Adamu, Sokoto Sabbin kwamishinonin da aka nada a Jihar Sokkwato a halin yanzu gwamnan jihar Dokta Ahmed Aliyu ne ya rantsar da su tare da ba su mukamai domin daukar nauyin da ya rataya a wuyansu …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL ZAI HALARCI TARO A KAN HARKOKIN JAGORANCIN A RWANDA.
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal zai tashi daga Abuja ranar Laraba zuwa Kigali,babban birnin kasar Rwanda, domin halartar wani taron koli a kan sanin harkokin Shugabanci. Sauran Gwamnonin Jihohin kuma za su halarci taron ne a kan harkokin Jagoranci wanda Hukumar Majalisar Dinkin Duniya (UNDP) ta shirya …
Read More »