Daga Imrana Andullahi Dokta Usman Bugaje ya bayyana cewa abin da ake son yi ga kasar Nijar da sunan ECOWAS ba komai ba ne illa kasashen Faransa da Amurka kawai. Dokta Bugaje ya ce kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta ECOWAS ta rasa shugabanni nagari ne kawai har hakan …
Read More »Daily Archives: August 27, 2023
DAUDA LAWAL DA SAURAN GWAMNONI SUN HALARCI LIYAFAR CIN ABINCIN DARE DA SHUGABAN KASAR RWANDA, KAGAME.
Daga Imrana Abdullahi Shugaban kasar Rwanda Paul Kagame ya shirya wa gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal tare da wasu gwamnonin Najeriya liyafar cin abincin dare. An gudanar da liyafar cin abincin daren ne a birnin Kigali, ranar Asabar, wani bangare ne na taron fadakarwa a kan shugabanci na kwanaki uku …
Read More »TY Buratai Foundation Chairman Bags Gombe Emir’s Chieftaincy Title As Walin Arewa
By; Imrana Abdullahi The Chairman, TY Buratai Humanity Care Foundation, Ibrahim Dahiru Danfulani (Sadaukin Garkuwan Keffi) has been conferred with a chieftaincy title, Walin Arewa and also honoured with Peace Ambassador Award by Arewar Mu Duniyar Mu Association at Gombe Emir’s Palace. The Arewar Mu Duniyar Mu …
Read More »TINUBU YA SAUKA DAGA KAN KUJERAR SHUGABANCIN KUNGIYAR ECOWAS – FARFESA ABDULLAHI
Daga Imrana Abdullahi Farfesa Abdullahi Mustapha tsohon mataimakin shugaban jami’ar Ahmadu Bello ne da ke Zariya kira ya yi ga shugaban tarayyar Najeriya Bola Ahmed Tinubu da ya sauka daga kan kujerar shugabancin kungiyar ECOWAS idan har aka matsa masa sai an kai wa kasar Nijar hari. Farfesa Abdullahi Mustapha …
Read More »