Daga Imrana Abdullahi Shugaban kasa Bola Tinubu a ranar Juma’a, ya nada Khalil Suleiman Halilu a matsayin sabon mataimakin shugaban zartarwa kuma babban jami’in hukumar kula da harkokin kimiyya da kere-kere ta kasa (NASENI). Wata sanarwa da mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai da yada …
Read More »Daily Archives: September 1, 2023
BABBAN HAFSAN TSARON NAJERIYA CHRISTOPHER MUSA YA ZIYARCI JAGORORIN MAJALISAR KOLI NA MUSULUNCI A MASALLACIN TSAKIYA NA ABUJA
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya, Janar Christopher Gwabin Musa, ya kai ziyarar tabbatar da zaman lafiya ga shugabannin majalisar koli ta harkokin addinin musulunci a masallacin kasa da ke babban birnin tarayya Abuja a ranar Juma’a. Babban hafsan sojan ya bayyana cewa, makasudin ziyarar tasa ita …
Read More »