Daga Imrana Abdullahi Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Sanata Uba Sani ta bukaci daukacin shugabannin kananan hukumomin jihar da su maida hankali kan harkokin tsaro da samar da yanayi mai kyau na saka hannun jari da cigaba a jihar. Gwamna Uba Sani ya yi wannan kiran ne a wata ganawa …
Read More »