Dangote Cement has been honoured with the top prize at the inaugural Corporate Reporting Award, jointly organized by the Institute of Chartered Accountants of Nigeria (ICAN) and NGX Regulation Limited. The leading cement manufacturer received the Platinum award for excelling across all three reporting categories, showcasing exemplary reporting practices that …
Read More »Daily Archives: May 19, 2024
CI GABAN JIHAR ZAMFARA NE BURIN MU – BASHIR NAFARU
Daga Imrana Abdullahi An bayyana taron da yayan jam’iyyar APC suka yi a garin Abuja a matsayin taron son ci gabansu kawai ba tare da la’akari da jama’a ba. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin wani dan asalin Jihar Zamfara mai kishin al’umma Alhaji Bashir Nafaru da ke fafutukar …
Read More »Muna Goyon Bayan Sanya Dokar Ta Baci A Zamfara – Abdullahi Ciroma
Wani dan kasuwa daga Jihar Kano Alhaji Abdullahi Yahaya Ciroma ya bayyana cikakken hadin kansa da goyon baya ga kokari da kiraye kirayen da wadansu mutane ke yi na a Sanya dokar ta baci da nufin inganta harkokin tsaron lafiya da dukiyar jama’a a Jihar Zamfara. Abdullahi Yahaya Ciroma ya …
Read More »Dalilin Zuwan MACBAN Majalisar Wakilai Shi Ne – Ibrahim Almustapha
Bashir Bello Majalisar Abuja Dan majalisar wakilan Najeriya Honarabul Ibrahim Mustapha Aliyu, shugaban kwamitin alternate education ya bayyana dalilin da ya sa yayan kungiyar Filani ta kasa MACBAN suka kawo ziyara majalisar domin su bayyana korafinsu kan batun hade hukumar kula da ilimin yayan makiyaya da masunta da hukumar ilimin …
Read More »SECURITY: FOUR FORMER ZAMFARA GOVERNORS MEET
Four former Zamfara State governors, including Senator Ahmed Sani Yarima, Alhaji Mamuda Aliyu Shinkafi, Senator Abdulaziz Yari Abubakar and the Minister of State for Defence, Dr. Bello Mohammed Matawalle today held a closed door meeting to discuss ways to improve the security situation of the state, which has continued …
Read More »